Welcome to the official page of Honesty and co-operation association, sabuwa. it's a
registered Association, Non-governmental, Non-political organization with members across the sabuwa area. when spider webs unite they can tie up a lion!
Concised information about Hocas Association, sabuwa.
Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin halittu.
*. A madadin 'ya'yan wannan kungiya ta HOCAS muna miqa godiyar mu ga masoya wannan kungiya, kuma kofa a bude take domin bamu shawarwari akan dukkan wani batu namu.
*. Kamar yadda kuka sani ne cewa, A duk ranar juma'a bayan sallar juma'a wannan kungiya na gabatar da muhimmin taro ga daukacin 'ya'yanta.
*. A Don haka, zuwa gurin taro yaxama dole ga dukkan wani dan kungiya maison cigabanta, saidai idan akwai wani kwakkwaran dalilai na hanaka zuwa wajen wannan taron.