Welcome to the official page of Honesty and co-operation association, sabuwa. it's a
registered Association, Non-governmental, Non-political organization with members across the sabuwa area. when spider webs unite they can tie up a lion!
Latest Hocas Bulletin
Assalamu Alaikum.
Bayan sallama da fatan alkhairi ga dukkan daukacin jama'ar wannan kungiya dama wadanda ba yan wannan kungiyaba duk muna muku barka da zuwa wannan shafi na wannan kungiya mai suna Honesty and co-operation association, sabuwa.
A madadin 'ya'yan wannan kungiya muna mika godiyar mu ga dauka cin mutanen najeriya baki dayansu mazansu da matansu, yaransu da manyansu, yanuwanmu da abokanenmu.Return back to Homepage